?:reviewBody
|
-
Note: Please s croll down for the Hausa version of this report, rated Ba dai dai ba. A photo of a white man standing amid a group of armed black men has raised a question on a Hausa-language Facebook page in Nigeria. Akwai Lauje Cikin Nadi. Malan Duba Dakyau Kagani Harda Turawa Cikin Yan Bindigar Kasarnan, reads the post on Rariya Hausa . In English this means: There’s something fishy here. Look carefully sir... even whites are part of the problem of this nation. The post’s suggestion is that the white man is somehow sponsoring or otherwise involved with the armed militia in the photo. The post has been liked some 73,000 times, with 386 users commenting on it and 5,600 sharing it. Islamist militant group Boko Haram have caused havoc in Nigeria with their campaign of bombings and attacks. But was the photo taken in Nigeria? No. French journalist in Sudan in 2007 With the help of a reverse image search , Africa Check tracked the photo down to 12-year-old article published in the Canadian National Post in May 2007, archived on Press Reader . The white man in the photo is French journalist and philosopher Bernard-Henri Levy . And it was taken in Darfur, Sudan – not Nigeria. The article says that earlier in 2007, Levy had travelled to the war-torn Sudanese region of Darfur, where he was embedded with the rag-tag rebels resisting Khartoum’s genocidal campaign. The photo’s caption says it shows Levy meeting members of the Sudan Liberation Army. The photo was taken in Sudan, not Nigeria, and the armed men are not Boko Haram. – Africa Check (31/05/19) HAUSA: Ba a dauke hoton bature a cikin yan makamai masu linzami a Nigeria. Hoton bature a cikin bakake mutane rike da manya manya makamai, ya jefa alamar tambaya a wanin shafi Facebook na Hausa a Nigeria. An wallafa a shafin sada zumuntar Facebook na jaridar Rariya da ake bugawa da Hausa cewar , Akwai lauje cikin nadi. Malam duba da kyau, ka gani har da turawa cikin yan bindigar kasarnan. Wannan sharhi a Facebook yana zargi baturen ya na da hanu a cikin wanna tashin hankali da yan makamai masu linzami a hoton suna yin. Mutane dubu saba'in da uku su ji dadin wanna sharhi , sa'anan, mutane dari uku da tamanin da shida sun ba da ra’ayin su a kan sharhi da kuma mutane dubu biyar da dari shida sun rarraba shi. Yan ta'adan Boko Haram sun kawo wannan tashin hankali a Nigeria, da manufa kone-kone da kai hare-hare. Amma hoton a dauka a Nigeria? Aa. Dan Jarinda Faransa, a kasar Sudan a cikin alib dubu biu da bakwai (2007), da taimakon aikace aikace na fasaha na zamani na Africa Check, ya gano tsoho hoto ne da an taba amfani da shi a wani labari da aka walafa a Shekara goma sha biu (12years) da ta wuce, a alib dubu biu da bakwai, a watar biyar cikin jarida mai suna National Post , na Kasar Kyanada. Bature da ke cikin hoton, dan jarida Faransa ne da kuma masanin kimiyya mai suna Bernard-Henri Levy . An dauke hoton a garin Dafur, a jihar Sudan ba a Nigeria ba. Labarin ya ce, a Shekara alib dubu biu da bakwai, Levy ya tafi yanki Sudan da ba'a zaman lafiya a garin Dufur, in da ya hadu da yan ta'adan da ba sa son a yi musu kisar kare dangi. Kwatatance hoton ya ce Levy ya hadu da wakilai sojojin Sudan masu neman yanci. An dauke hoton a Sudan ba a Nigeria ba, sanan yan makamai ba Boko Haram ba ne. - Africa Check (31/05/19)
(id)
|