PropertyValue
?:author
?:datePublished
  • 2019-11-01 (xsd:date)
?:headline
  • No, La Casera not throwing away soft drinks in Nigeria because of ‘effects on health’ (en)
?:inLanguage
?:itemReviewed
?:mentions
?:reviewBody
  • Latsa nan don karanta wannan rahoto cikin harshen Hausa A photo shared on Facebook in Nigeria shows a pile of discarded soft drinks, with people around it helping themselves to the bottles. Some of the bottles carry the logo of La Casera , a brand sold in Nigeria. The caption reads : See lacasera that have been thrown away by the company. Due to its effects on the body and health but some people are there packaging them for sale,please stop drinking lacasera for now and forward to your friends. Has La Casera thrown away its soft drinks because of their effects on the body and health? Expired drinks thrown away by distributor A Google reverse image search shows the photo has appeared several times online since May 2019 . And La Casera says there’s no truth to the post. The bottles were expired drinks disposed by a distributor of the company, Onyeka Okoli, a representative of the beverage company, told Africa Check. – Fatima Abubakar Hoton da ke nuna jama'a na kwashe lemon LaCasera tsohon ne Wani hoto da aka yada a kafar sada zumunta ta facebook a ranar 5 ga watan oktoba wanda ke nuni da robobin lemon LaCasera a yashe,har rubutun na ikirarin cewa kamfanin lemo na LaCasera ne su ka zubar saboda illar da lemon ke ga lafiyar bil adama,rubutun ya bukaci jama'a da su daina shan LaCasera. Rubutun wanda aka rarraba shi sau da dama ya na cewa kun ga lacasera wanda kamfani suka zubar saboda illar sa a jiki da lafiya amma wasu mutane na kwashewa don su sayar,a yanzu jama'a su daina shan lacasera ,a a yada wannan labari. Hoton na nuna jama'a na kwashe robobin lemo. Da aka bincika a kafar tantance hoto ta google ta nuna hoton ya sha fitowa a wurare da dama.An fara saka hoton tun watan mayu 2019. Kamfanin laCasera sun karyata cewa kamfanin ya zubar da robobin lemo ko sanar da cewa jama'a su daina shan laCasera kamar yadda rubutun na facebook ya ambata. Kamfanin ya ce tuni an sanar da su yaduwar hotunan.Ba gaskiya ba ne batun da ake ta yadawa. Robobin lalataccen lemo ne da wani mai sai da lemo ya zubar,a cewar Onyeka Okoli wani ma'aikacin kamfanin laCasera. -Fatima Abubakar(28/10/19) (en)
?:reviewRating
rdf:type
?:url